Pertaining to marriage, it is as if you were examining a lovely decoration that can beautify your house. Game da aure, zai zama kamar kuna duba wani ado ne mai kyau da zai iya kyawanta gidanku.
It is not like an expensive vase that is used only for decoration. Dangantaka ta kud da kud ba kamar tangaran da ake amfani da shi don ado ba ne.
However, these pictures are used for decoration and are not venerated as religious icons. Amma dai, waɗannan hotunan ado ne kawai ba don bauta ba.