Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

sandbox1

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 17:23, 29 July 2017 by Admin (talk | contribs) (Noun)

ƁɓƊɗƘƙƳƴ Notes to self

magarya*

  1. plum tree; jujube tree; red date. <> wata bishiya mai ƙaya da ƙananan 'ya'ya jajaye masu kama da na kurna da daɗin ci idan suka bushe.
    Ka sani cewa da akwai gawasa iri-iri har 7,500, da suke da launi daga ja zuwa mai ruwan zinariya zuwa mai ruwan ɗorawa zuwa kore kuma girmansu daga wadda ta fi ’ya’yan magarya kaɗan zuwa girman manyan lemo? <> Did you know that worldwide there are some 7,500 different varieties of apples, ranging in color from red to gold to yellow to green and in size from slightly larger than a cherry to the size of a grapefruit?
  2. magaryar tiƙewa <> the point of no return.

seo/searchvolume

Links

  1. thank you in hausa 40
  2. hello in hausa 30
  3. how are you in hausa 20
  4. how to say hello in hausa 20
  5. annabi yusuf movie in hausa 10
  6. boko haram news in hausa 10
  7. counting numbers in hausa language 10
  8. dictionary in hausa 10
  9. google in hausa 10
  10. words in hausa 10
  11. news in hausa 10
  12. nigeria news in hausa 10
  13. numbers in hausa 10
  14. numbers in hausa language 10
  15. parts of the body in hausa 10
  16. please in hausa 10
  17. proverbs in hausa language 10
  18. quran translation in hausa 10
  19. voa news in hausa 10
  20. names of god in hausa language 10
  21. names of god in hausa 10
  22. how to say I love you in hausa 10
  23. i love you in hausa language 10
  24. in hausa 10
  25. love in hausa 10
  26. marriage in hausa culture 10
  27. marriage in hausa land 10
  28. meaning of boko haram in hausa 10
  29. name of god in hausa 10
  30. names of animals in hausa 10
  31. news in hausa language 0
  32. islam in hausa land 0
  33. google in hausa language 0


cikamaki

==Noun== m

  1. Used in (Muhammad) the seal of the prophets. the final, the last step. <> na ƙarshe, ko ciko.
    Cikamakin annabawa. <> The last of the prophets. (wato sunan da ake yi wa Annabi Muhammadu laƙabi da shi.)
  2. (Kats. & alt. K.) complement, fulfillment. (=ciko)
  3. Sandbox1 is another way of spelling cikamako.

cikanya

  1. REDIRECT ciki

cikara

==Noun==

Tilo
cikara

Jam'i
cikaru

f

  1. jakar fata mai aljihi biyu. <> leather bag with pockets.

ci-ka-rage

  1. {n.m.}. A children's game. <> wasan yara da su ke yi da wuta.

ci ka rage

  1. REDIRECT ci-ka-rage

cikare

  1. {n.m.}. The stopper for the mouth of a gourd used in crossing streams. <> murfin goran da ake hawa ana ƙetare ruwa da shi.

cikas

==Noun== m

  1. A fault, blemish, whether in appearance or character. deficiency, a problem, issue, hitch. <> illa ko aibu,
    Sun kare ginin ba tare da wani cikas. <> They finished the construction without a hitch.
  2. (verbal) Putting a spoke in a person's wheel to prevent him getting his desire; (truthfully or not) state that person has been guilty of some offence or has some blemish. Obstruct, block, hinder. <> jawo/kawo cikas ga; yin wani abu don hana gudanar wani abu. e.g.
    1. an sa masa cikas. <> he's been blocked.
    2. rashin isasshen bulo ya kawo cikas ga aikin gininsu. <> The lack of adequate cement blocks hindered their construction work.