Noun
jariri m | jaririya f
- young child
- “I was surprised and rather amused to note that the child also had a strong garlic breath odor,” he wrote. <> "Na cika da mamaki tare da murmushi saboda fahimtar cewa jaririn ma yana damfare da warin tafarnuwa a numfashinsa," kamar yadda ya rubuta.
Google translation of jariri
Baby.