ƁɓƊɗƘƙ Notes to self
- Special characters reference: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ
- f
- m
- Be sure to replace all instances of the noun template to the suna template.
- Swapping links between languages... http://regexr.com/3ghvo
[(?!'.*')|'ƙɗɓ|\b[\w'ƙɗɓ]+\b
- #REDIRECT Other article
- replace nowiki tags, check http://blog.rowbory.co.uk/wp-content/uploads/2012/10/Full-Dictionary.doc
- Transfer and archive to http://hausadictionary.com/sandbox1
- Tools:
- http://regexr.com/3gkgl, http://regexr.com/3gkgo
- https://codebeautify.org/sort-text-lines
- http://www.writewords.org.uk/word_count.asp
- http://textmechanic.com/text-tools/basic-text-tools/find-and-replace-text/
- https://www.google.com/search?num=100&q=site%3Aislamawakened.com%2Fquran%2F+"remarkably"
- Goolge Scripts API : Service invoked too many times for one day: urlfetch. (line 43, file "Sentences1")Dismiss
validating
==Verb==
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The present participle of validate. <> yi biyayya ga.
- This would involve Jesus’ validating the new covenant by appearing before God and presenting to Him the value of his blood. <> Wannan zai bukaci Yesu ya yi biyayya ga sabon alkawari ta wurin kasancewa a gaban Allah kuma ya miƙa Masa amfanin jininsa. [1]
develop
==Verb==
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- kirkiro / ƙiƙiro, samar da, ciyar da, fara ko soma abu, fara jawowa, gamu da, samu, kamuwa da, kasancewar abu ya yi tsanani ko bunkasa.
- "We developed better clothing to compensate, [2] <> Mun kirkiro da managartan tufafi ya maye makwafin abin da muka rasa, [3]
- We had already developed specialised cutting tools, like blades and eventually needles. [4] <> Tuni muka kirkiro kayan aikin yanke-yanke, irin masu kaifi da allurai. [5]
- that modern humans had already developed earlier in Africa, says Gilligan. [6] <> wadanda tuni aka samar da su tun farko a Afirka, a cewar Gilligan. [7]
- dedicated to research to develop a $100 laptop [8] <> wanda ke wallafar da, da kuma bincika yanda za'a iya ciyar da kwamfyutan cinya na $100 gaba [9]
- non-profit association dedicated to research to develop a $100 laptop— [10] <> mai marasa-riɓa wanda ke wallafar da, da kuma bincika yanda za'a iya ciyar da kwamfyutan cinya na $100 gaba— [11]
- This is something initially developed at MIT and the Media Lab. <> MIT da Media Lab ne suka fara ƙiƙiro wannan tsari. [12]
- and develops weird symptoms such as pinpoint pupils and drenching sweats. [13] <> sai kuma ya fara wasu dabi'u irin na yara. [14]
- Schurr’s team is researching how unethical behaviour may develop after exposure to competitive settings, [15] <> Tawagar Schurr dai na binciken yadda kasayya ke iya jawo almundahana, [16]
- In Chen’s case, he developed an app [17] <> Shi kuwa Chen, a lokacin hutun ne ya kirkiro wata manhajar wayar salula [18]
- not least because man would develop scurvy about a month or so into that little experiment. [19] <> zai fara samun larurar ciwon gabbai da yankwanewa. [20]
- you'll have a higher chance of developing cancer than you might have otherwise. [21] <> zai iya sa mutum ya gamu da hadarin kamuwa da ciwon daji [22]
- Oettingen developed a tool called WOOP, [23] <> Oettingen ta kirkiro wani ma'auni da ta kira WOOP [24]
- A far cry from engineering, Stanek suddenly had to develop an entirely new skillset, one as a manager and leader. [25] <> Nan take Stanek ya fahimci ya na bukatar samun kwarewar da bata danganci aikin injiniya ba domin zama ingantaccen shugaba. [26]
- Men who develop a receding hairline [27] <> Maza da ke samun raguwar gashi akan su [28]
- are up to 45% less likely to develop prostate cancer later on [29] <> akwai yiwuwar za su iya kamuwa da cutar kansa na kusan kashi 45 nan gaba a rayuwar su. [30]
- They developed two scales. [31] <> Sun samar da ma'aunai guda biyu. [32]
- so the idea of them becoming intelligent is even more far-fetched than that of other multi-cellular species suddenly developing smarts to rival our own. [33] <> don haka ba zata taba yiwuwa su samu hankali da tunani irin na mutane ba. [34]
- Products like the Surface computers, Xbox and Hololens have all been developed here. [35] <> A nan ne aka kirkiro fitattun kwamfutoci da manhajar kamfanin irin su Surface computers da Xbox da Hololens. [36]
- to help them test new equipment they were developing [37] <> domin ya taimaka musu wurin gwajin sabbin na'urorin da suka kirkiro. [38]
- As younger monkeys were developing diseases and dying, he seemed to be immune to ageing. [39] <> Yayin da wasu biran jinsinsa wadanda ba su kai shi shekaru ba suke kamuwa da cutuka suke mutuwa, shi kuwa kusan ba ya tsufa. [40]
- are now planning to see whether they can distract people before cravings develop into full-blown mental images, when they are still vaguer desires. [41] <> a yanzu suna shirya yadda za su jarraba wani nazari da zai iya dauke hankalin mutum daga wannan saha'awa tun kafin ta yi tsanani. [42]
- developing nations, the developing world <> ƙasashe masu tasowa
- "Why do children in developing nations need laptops?" [43] <> "Mene ne dalilin da yaran ƙasashe masu tasowa ke buƙatan kwamfyutocin cinya?" [44]
- "What about connectivity? Aren't telecommunications services expensive in the developing world?" [45] <> "Yanda ake haɗawa fa? Wai shin, ayukan hanyoyin sadarwa ba su fi tsada a ƙasashe masu tasowa ba?" [46]
- An additional, modest allocation of machines will be used to seed developer communities in a number of other countries. [47] <> Za'a ƙara na'urori wa al'umma da ke zama cikin sauran ƙasashe masu tasowa don ya shafa da su . [48]
- development, develop <> bunƙasa, bunkasa.
- Abood has worked about two days per week for the past four years as a business development analyst for Commonwealth Bank. [49] <> Abood ya na aikin kwanaki biyu a mako a matsayin masani kan bunƙasa kasuwanci ga babban bankin na Australia tsawon shekaru huɗu. [50]
- allows you to develop life experience [51] <> na iya bunkasa kwarewarki ta hulda da jama’a da dabarun warware matsaloli, [52]
- As with the corals, only a few of their eggs will develop into mature adults – [53] <> Dangane da dabobin ruwa, ƙwayayensu kaɗan ne za su bunƙasa har su girma – [54]
- There are other similar efforts to develop personal air transport systems. [55] <> Akwai kuma wasu shirye shirye da ake yi na bunkasa hanyar sufurin jirgin sama na kashin kai. [56]
secret
==Noun==
Jam'i |
- secret. <> asiri, sirri, abin da ake boyewa.
- “We were married five months later under a secret waterfall.” [57] <> amma kuma bayan wata biyar sai muka yi aure a asirci.ʺ [58]
- have handed over customer data under secret NSA programmes; [59] <> suka rika mika wa hukumar tsaron ta Amurka bayanan sirri na mutanen da ke amfani da shafukansu. [60]
- Spy satellites stalking Soviet airfields picked up a new kind of aircraft being tested in secret. [61] <> Taurarin dan Adam na leken asiri da ke kai-kawo a filayen saukar jiragen saman Sobiyat sun dauko hoton wani sabon jirgin sama da ake gwajinsa cikin sirri. [62]
- highlights three secrets of success as [63] <> ya bayyana sirrika uku na daukakar littafi [64]
- These days, the Coca-Cola recipe is a closely guarded secret, [65] <> A yanzu bayanan sinadaren da ake harhada Coca-Cola abu ne da ake matuƙar boyewa, [66]
- knows that this humble material harbours a deep, dark secret. [67] <> ya san cewa takarda na dauke da wani mummunan sirri. [68]
- “The secret is in the extra time and energy we put into isolating the sprinkler system, putting in door seals, a specialised air supply, staggering the openings and the way cables go in. There is a lot that went around this chamber that makes it unique.” [69] <> Sirrin abin kawai shi ne yadda muka yi dabara da bata lokaci wurin sarrafa hanyar da iska za ta kai ga dakin. [70]
- Remarkably, the students who had written about their secret feelings [71] <> Abin da ya gano shi ne, daliban da suka yi rubutu a kan wannan sirri nasu, na abin da yake damunsu a rai, [72]
- The secret to a long and healthy life? Eat less [73] <> Ka san sirrin samun rayuwa mai tsawo? Cin abinci kadan [74]
- in secret <> a asirce.
- dabara