Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

rariya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 01:26, 29 October 2017 by Admin (talk | contribs)

Noun

Tilo
rariya

Jam'i
rariyoyi or raraiku

f

 
Ali Nuhu da Rahama Sadau na taka rawa a fim din Rariya <> A dance in a Hausa film.
  1. 'yar ƙofa a garu da aka yi daga ƙasa don ruwa ya riƙa shigewa ta ciki.
  2. magudanar ruwa.
  3. kwararo, watau ƙaramar hanya a gari.
  4. saƙaƙƙiyar waya mai ƙananan ƙofofi da aka alkinta ana amfani da ita wajen takaɗa gari.
Contents