Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- Perfect; without flaws, shortcomings or defects. <> marasa aibu / aibi, layani, ko illa. Abu mai kyau wanda bai da karkata
- Synonym: ideal
Glosbe's example sentences of flawless [1]
- flawless
- 8 Inherited sin made it impossible for Christ’s disciples to be flawless, perfect. <> 8 Zunubin da almajiran Kristi suka gāda ne ya sa suka zama ajizai.
- 20 Men and women who are diligent students of God’s Word, who are zealous preachers of the good news, who are flawless in their integrity, and who are loyal supporters of the Kingdom are a great blessing to the congregation. <> 20 Maza da mata masu nazarin Kalmar Allah sosai, masu shelar bishara da himma, masu aminci sosai, da waɗanda suke tallafa wa Mulkin cikin aminci albarka ne sosai ga ikilisiya.
- By sacrificing, or giving up, his perfect life in flawless obedience to God, Jesus paid the price for Adam’s sin. <> Ta wajen hadaya, wato ba da ransa, ransa kamiltacce wajen biyayya marar aibi ga Allah, Yesu ya biya diyyar zunubin da Adamu ya yi.
- (1 Samuel 8:4-9) To their own harm, they foolishly rejected the flawless guidance of Jehovah, preferring instead to be like the surrounding nations.—1 Samuel 8:19, 20. <> (1 Sama’ila 8:4-9) Cikin wauta, sun ƙi ja-gorar Jehobah mai kyau, suka so su zama kamar al’ummai da suka kewaye su, kuma wannan ya sa su cikin haɗari.—1 Sama’ila 8:19, 20.
- (Exodus 18:25, 26; Deuteronomy 1:15) However, we must not conclude that without divine guidance those responsible men could somehow judge matters with flawless discernment and understanding. <> (Fitowa 18:25, 26; Kubawar Shari’a 1:15) Amma, ya kamata mu sani cewa idan ba tare da shugabancin Allah ba waɗannan mutane da suke da hakki za su yi kuskure kuma su yi ɓatar basira.
- How did Jesus manifest flawless judgment in his dealings with his disciples? <> Ta yaya Yesu ya nuna fahimi marar kure a sha’aninsa da almajiransa?
- His flawless life course on earth, including his sacrificial death, confirmed and made possible the fulfillment of all the promises of Jehovah God. <> Tafarkin rayuwarsa marar aibi a duniya, har da mutuwarsa ta hadaya, sun ba da tabbaci kuma sun sa ya yiwu a cika dukan alkawuran Jehobah Allah.
- In this regard, consider the principle embodied in Paul’s words: “Make sure of the more important things, so that you may be flawless and not be stumbling others up to the day of Christ.”—Phil. <> Game da wannan batun, ka yi la’akari da mizanan da ke cikin kalmomin Bulus: “Ku gwada mafifitan al’amura; domin ku zama sahihai da marasa-abin tuntuɓe kuma zuwa ranar Kristi.”—Filib.
- 18 Jesus manifested flawless judgment in his dealings with others. <> 18 Yesu ya nuna fahimi marar kure a sha’aninsa da wasu.
- Make sure of the more important things, so that you may be flawless and not stumbling others.—Phil. <> Ku gwada mafifitan al’amura; domin ku zama sahihai da marasa abin tuntuɓe.—Filib.
- Jesus’ flawless integrity while on earth cleared up any possible cause for doubt concerning Jehovah’s promises. <> Da yake Yesu ya kasance da aminci sa’ad da yake duniya, muna da tabbaci cewa alkawarin da ya yi mana zai tabbata.