Noun
f
- Bishiyar gazari mai kamar giginya amma ba ta kai tsawon ta ba. Ana iya cin 'ya'yanta. <> Hyphaene thebaica, a palm tree with edible oval fruit.
- 'ya'yan itaciya da suke da tauri da wuyar gwigwiya. <> the doum fruit.
- Sahara, inda ake samun itatuwan giginya, goruba, magarya, aduwa, da sauransu. [1]
- Goruba is another way of spelling goriba.