Pronunciation
Audio (US) (file)
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The past tense and past participle of claim. <> yi da'awar
- (Job 42:7) Even if they claimed that they had had good intentions, they acted as tools of Satan rather than as faithful companions.
- (Ayuba 42:7) Ko da sun yi da’awar cewa suna da muradi mai kyau, sun zama kayan aikin Shaiɗan maimakon abokai masu aminci.
- Both groups claimed to follow Jesus, who taught his followers to love their neighbor.
- Kowanensu yana da’awar yana bin Yesu, wanda ya koya wa mabiyansa su ƙaunaci ’yan’uwansu.
- to claim one's life. <> kashe wani, ɗaukar rayuwa.
- Because she was hospitable to God’s prophet Elijah, her flour and oil were miraculously sustained during a famine that would have claimed her life and that of her son.
- Domin kirkin da ta yi wa annabin Allah Iliya da ta karɓe shi, garinta da kuma mai ba su ƙare ba cikin mu’ujiza a lokacin fari wanda da ya kashe ta da ɗanta. [1]