Noun
- The plural form of asset; more than one (kind of) asset. <> kadarori, dukiyoyi, abubuwa masu amfani da daraja.
- Yes, you young ones are blessed with strength and energy—real assets in praising Jehovah.
- Hakika, matasa suna da ƙarfi da kuzari—abubuwa masu amfani wajen yabon Jehobah.
- By investing in these truly precious assets, we ‘safely treasure up for ourselves a fine foundation for the future, in order to get a firm hold on the real life.’—1 Timothy 6:17-19.
- Ta jarinta a waɗannan dukiya mai tamani, muna ‘ajiye wa kanmu tushe mai-kyau domin wokaci mai-zuwa, da za mu ruski rai wanda shi ke hakikanin rai.’—1 Timothawus 6:17-19. [1]