Noun
- The plural form of effort; more than one (kind of) effort. <> ayyuka, gwaje-gwaje, ƙoƙari, yunƙurai.
- Your brain will just go to sleep, despite all of your conscious efforts to keep it at bay. <> Kwakwalwar ka za ta fara bacci kawai duk kuwa irin yunkurin da ka yi na ka wartsakar da ita.
- Ta bada tallafi ga ayyukan hana yaduwa cutar murar Tsuntsaye ta hanyar shirya kwasa-kwasai a cibiyoyi a nahiyar Afirka, cikin watan jiya watan Janairu, 2007. <> She supported efforts at preventing the spread of avian influenza by organizing courses at 6 centers in Africa last month, January 2007.