Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

peanut

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 13:25, 4 March 2019 by Maintenance script1 (talk | contribs) (Quick edit)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Noun

Singular
peanut

Plural
peanuts

Tilo
gyaɗa

Jam'i
babu (none)

  1. (countable) A peanut is a type of legume that looks like a nut.
  2. wani tsiro mai 'ya'ya a ƙasa, da ke cikin ƙwanso; ana amfani da 'ya'yan don yin ƙuliƙuli da man-ruruwa
    1. There are also farmers, cultivating peanuts, cotton, and rice. <> Da akwai manoma, da suke nomar gyaɗa, auduga, da kuma shinkafa.
    2. Often, they gave us fresh fish, avocados, and peanuts. <> Sau da yawa sukan ba mu ɗanyen kifi da ’ya’yan itacen da ake kiran pear da kuma gyaɗa.

Related words


Google translation of peanut

Gyada.

  1. (noun) gyaɗa <> peanut;