Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

gare

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 16:41, 11 March 2019 by Maintenance script1 (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Hausa lemmas)

Preposition

Preposition
gare

  1. ga (upon, for, from, or to)
    daga gare shi <> from him
    #: When they entered upon him and said, "[We greet you with] peace." He answered, "[And upon you] peace, [you are] a people unknown. <> A lõkacin da suka shiga gare shi, sai suka yi sallama; ya ce "Aminci ya tabbata a gare ku, mutãne bãƙi!" = Sa’ad da suka ziyarce shi, suka yi “sallama” ya ce "Salam gare ku mutane baqi!" --Qur'an 51:25

Noun 1

Tilo
gare

Jam'i
garuka

Babbar rigar gare <> Man modeling the gare gown or thobe for an online store

f

  1. babbar riga wadda ake yi da farin saƙi mai faffaɗar saƙa ko wani yadi, kuma ba a yi mata shiggai ko wani shafi ba. <> a special large shirt done with white threads. A big gown done without embroidery.
    Hausa men are recognisable by their elaborate dress. Many wear large, flowing gowns (gare or babban riga), with elaborate embroidery around the neck. [2][3]


Noun 2

Tilo
gare

Jam'i
babu (none)

Singular
hoop

Plural
hoops

yarinyar dake wasa da gare a wani ƙauye <> Photo Credit: @Gates Foundation. A girl plays with a bicycle tire in the slum of Korogocho, one of the largest slum neighborhoods of Nairobi, Kenya [1]

m

  1. Kewayayyen abu musamman na ƙarfen tayar keke wanda yara ke garawa a ƙasa suna gudu. Abin wasan yara kamar yankakken bakin tano ko kangawar wilin keke ko zagayayyen langa-langa ana tafiya ana gara shi. <> a circular makeshift kid's toy like a hoop [4] made from bicycle tires made to be rolled around.