Noun

f
- wata irin ƙatuwar bishiya doguwa mai kama da goriba. <> the deleb palm tree (Borassus aethiopum) - a large tree similar to the goriba tree.
- wani irin rufin soro mai guga.
- The deleb-palm. (Vide Dal. and L.)
- (a) The fruit is called k'wallon giginya; (S. & Kats.) k'odago.
- (b) The fronds are kari; gazari.
- (c) Sections of the stem are azara.
- (d) The germinating shoots are called muruci.
- (Kats.) = al'amudi.