Verb
rinjaya/rinjaye/rinjayu/rinjayo/rinjayi/rinjayewa
- prevail, withstand, overcome, persisted <> fi, samun fifiko ko girma, daraja, ko jan hankalin mutane. Cigaba da yi ko samun ƙarfi. nauyaya.
- the prevailing wind <> iska wadda aka fi samu.
- hannun sikeli na dama ya rinjaya.
- to convince someone or focus on something <> karkata hankali kan wani abu.
- hankalinsa ya rinjaya a kan kuɗi.