Noun
Proper noun |

- Official name: Federal Republic of Nigeria. Country in West Africa, south of the country of Niger. <> Nijeriya ko Najeriya 'yantacciyar ƙasa ce da take Afrika ta yamma, wadda ta yi iyaka da Kamaru daga gabas, Nija daga arewa, da Benin daga yamma, da kuma tekun Atlantika daga kudu.