Glosbe's example sentences of apportion [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar apportion:
- “They apportion my garments among themselves,” wrote the psalmist, “and upon my clothing they cast lots.”
Dauda ya rubuta: “Suna rarraba tufafina a tsakaninsu, a bisa rigata kuma suna jefa ƙuri’a.” [2] - The speaker may apportion the timing of the four points according to their application to the local congregation.
Shi ne zai tsara yawan lokacin da zai ci a kan kowace tambaya dangane da yadda tambayar ta shafi ikilisiyar. [3] - 2 How It Will Be Studied: The conductor will need to apportion his time so that each lesson receives equal coverage.
2 Yadda Za a Yi Nazarinta: Zai dace mai gudanar da nazarin ya daidaita lokacinsa don a tattauna kowane darasi daidai wa daida. [4] - The way we fix our priorities and apportion our time reveals to a large degree what is dearest to our heart. —Matthew 6:21.
Yadda muka shirya abubuwan da suka fi mana muhimmanci da kuma yadda muke ba su lokaci yana nuna abin da ya fi muhimmanci a zukantanmu.—Matiyu 6:21. [5] - Now advanced in years —approaching 90— Joshua sets out to apportion the land.
Da yake ya tsufa, yana da kusan shekara 90—sai Joshuwa ya fara raba ƙasar. [6]
- “They apportion my garments among themselves,” wrote the psalmist, “and upon my clothing they cast lots.”
Retrieved June 24, 2019, 12:57 pm via glosbe (pid: 11192)