Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:disbelief

Discussion page of disbelief

Glosbe's example sentences of disbelief [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar disbelief:
    1. “I went through a series of reactions —numbness, disbelief, guilt, and anger toward my husband and the doctor for not realizing how serious his condition was.”
      “Na yi ta mayas da martani dabam dabam—rashin yin magana, ƙin yarda, jin laifi, da kuma fushi da mijina da likitan don kasa gane tsananin yanayinsa.” [2]

    2. The minister looked at Brother Russell in disbelief.
      Faston ya kalli Ɗan’uwa Russell cike da mamaki. [3]

    3. “My initial reaction was one of disbelief.
      “Da farko na ɗauka hakan ba gaskiya ba ne. [4]

    4. With tears rolling down my cheeks, I looked on in disbelief.
      Abin ya ba ni mamaki kuma hawaye sun soma fita daga idanuna. [5]

    5. But their disbelief is not surprising, since the Bible says: “Satan himself keeps transforming himself into an angel of light.”
      Amma rashin yardarsu ba abin mamaki ba ne, tun da Littafi Mai-Tsarki ya ce: “Shaiɗan da kansa ya kan mayarda kansa kamar mala’ika na haske.” [6]

    6. Mere words cannot convey the overwhelming feelings of shock, disbelief, numbness, and despair that can result from such tragic, unexpected losses.
      Kalamai kawai ba za su iya nuna irin gigita, mamaki, da rasa abin yi da za a iya shaidawa domin irin wannan mugun rashi na ba zato ba. [7]

    7. Why is disbelief in God inexcusable?
      Me ya sa babu hujjar ƙin gaskata da Allah? [8]

    8. Early reactions: Initial shock; disbelief, denial; emotional numbness; guilt feelings; anger.
      Mayas da martani na farko: Firgitawa na farko; ƙin yarda; musunci kai; kurmanci na jiye-jiye; jin laifi; fushi. [9]

    9. People stared at me in disbelief.
      Mutane suka buɗe baki suna kallona. [10]

    10. In some cases, disbelief appears to be a deliberate refusal to face the truth.
      A wasu lokatai, rashin gaskatawa kamar ƙin gaskiya ne da ganga. [11]

    11. Suppose a peer asks in disbelief, “Are you still a virgin?”
      A ce wani daga cikin tsaranku ya yi muku tambaya da mamaki cewa, “Har yanzu ba ka da budurwa?” [12]

    12. Did she turn back because of disbelief or lack of faith?
      Ko kuwa rashin bangaskiya ce ta sa ta kalli baya? [13]

    13. “When my son died in a tragic plane accident, my first feeling was disbelief,” explains Robert.
      Wani mai suna Robert ya ce: “Sa’ad da na ji cewa ɗana ya rasu sanadiyyar hatsarin jirgin sama, ban yarda cewa hakan ya faru ba. [14]

    14. (b) To what has disbelief led many?
      (b) Mene ne sakamakon wannan rashin aminci? [15]


Retrieved October 14, 2020, 6:40 am via glosbe (pid: 30215)