Noun

f
- wata irin bishiya mai ƙananan ganyaye da kuma ƙaya. Ana amfani da 'ya'yanta wajen jima da rini. <> Large Acacia tree. [2]
- bagaruwar ƙasa: wani tsiro da ake haɗa magunguna da shi.
- bagaruwar Makka: 'ya'yan bishiya masu zaƙi da ake kawowa daga ƙasar Makka.
- gabaruwa.
- wani birni ne
- Yanzu haka hukumomin Birnin Nkonni da Bagaruwa sun baza jami’an tsaro a kan iyakar Jamhuriyar Nijar da Jahar Sokoto ta Najeriya domin dakile dukkan wata aniya ta miyagun mutane. [3]
- (karin magana) "Duniya, ta fi bagaruwa iya jima!" [4]