"There are numerous situations where all farm animals are exposed to [1] <> "Akwai yanayi da dama inda ake baje dabbobin gona a fili da ware wasunsu daidaiku, [2]
On Saturday in Senegal the work of French artist, Louisa Marajo, is displayed at the Ancien Palais de Justice at the Dakar Biennale... A ranar Lahadi a kasar Senegal kuwa, an baje-kolin zayyanar dan Faransa French, Louisa Marajo, ya baje zanen Palais de Justice a birnin Dakar. --bbchausa verticals/pics
On the same day at the same event, a piece by French artist Beya Gille Gacha is on display. A dai wannan ranar a wuri guda, an baje fasahar mai zayyana dan Faransa Beya Gille Gacha. --bbchausa verticals/pics