Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

bango

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
bango

Jam'i
banguna or bangwaye or bangaye

Singular
wall

Plural
walls

  1. katanga ko ginin da aka gewaye ɗaki da shi.
    Irin yadda ake bijiro da wannan tarurruka lokacin da aka ga kamar kura tana ƙoƙarin ta kai bango.
    The way they keep organizing this convention is to do so whenever they are up against a wall.
  2. makarin littafi. <> a book cover.
  3. algabbar riga
Contents