sakko / saukar da manhaja ko wani abin kwamfuta
Pronunciation
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- (transitive) If you download something, you transfer it from a remote computer to the one you are using with an internet connection. <> saukar, saukar da wani fayil musamman daga yanar gizo zuwa na'urar kwamfuta ko wayar hannu.
Noun
- A download is the act of downloading a file or the file that is downloaded. <> saukarwar wani abu a kan fasaha ko daga yanar gizo.
- Garba was very happy when the download finally completed. <> Garba ya yi farin ciki da gamawar saukarwar abun.
Related words