Suna / Noun 1
- saukarwa - a revelation
- Quran 36:5 Abubakar Gumi: (Allah Ya saukar da Al-kur'ãni) saukarwar Mabuwãyi, Mai jin ƙai. <> A revelation (of) the All-Mighty, the Most Merciful
- Synonym: wahayi
Suna / Noun 2
Suna / Noun 3
- a reduction (kamar ragewar farashi)
- landing, descending
- download