Adjective/Adverb
Positive |
Comparative |
Superlative |
- na da, ɗazu, na farko
- Synonym: first
- At some point early humans needed to cover up [1] <> A wani lokaci bukatar rufe jiki da sutura ta taba bijiro wa mutanen da [2]
- so we cannot get direct evidence for the time when our early human – "hominin" – [3] <> saboda haka babu hujja kai tsaye da za ta tabbatar da lokacin da mutanen farko - "hominin" - [4]
- da wuri, da fari
- Thursday sees Nigerians up early for an aerobics session in the capital, Abuja. <> A ranar Alhamis wasu masu motsa jiki da farar safiya a Abuja babban birnin Najeriya --bbchausa verticals/pics