Other spellings
Pronunciation
Noun
- (uncountable) Email is a system where people can send a message from one computer to another. <> saƙon da ake aikawa da samu ta hanyar intanet.
- e-mail yana ɗaya daga cikin tsari da ke amfani da TCP/IP, amma email na da na shi hanyar da dokoki da ake kira da Simple Mail Transfer Protocol da kuma hanyar karɓa da aika wasiƙu da ake kira da Post Office Protocol 3 (POP3). --Littafin Duniyar Kwamfuta na Salisu Hassan
- I have a new email in my inbox. <> Ina da sabon imel a cikin akwatin wasiƙu na.