Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

fast

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

mai sauri, azumi

Verb

Plain form (yanzu)
fast

3rd-person singular (ana cikin yi)
fasts

Past tense (ya wuce)
fasted

Past participle (ya wuce)
fasted

Present participle (ana cikin yi)
fasting

  1. (intransitive) You fast when you don't eat for a long time. <> yi azumi
    O you who have believed, decreed upon you is fasting as it was decreed upon those before you that you may become righteous. <> Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! An wajabta azumi a kanku kamar yadda aka wajabta shi a kan waɗanda suke daga gabãninku, tsammãninku, zã ku yi taƙawa = Ya ku masu imani, an yi umurnin a gare ku, yin Azumi kamar yadda aka yi umurnin yin ta ga wanda suka gabace ku, don ku kai ga tsira. --Qur'an 2:183

Noun

Singular
fast

Plural
fasts

  1. Azumi <> A fast is an act of not eating for a period of time.
    He was very hungry after the fast. <> Yana jin yunwa sosai bayan azumin.

Adverb

  1. da sauri, a guje, da gudu (with speed)
    He walks fast <> Yana tafiya da sauri


Google translation of fast

Azumi, sauri.