Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- gudu (tafiyar ruwa, tashi sama), gudana, zuba, malala, kwarara <> to flow, to run.
- The big river flows into the ocean. <> Babban ƙorami na gudanar da ruwa cikin teku.
- Those will have gardens of perpetual residence; beneath them rivers will flow. <> Waɗannan sunã da gidãjen Aljannar zama, ƙõramu na gudãna daga ƙarƙashinsu, --Qur'an 18:31
- The tiny surges in blood flow. <> dishi-dishin jini da ke kwarara da yawa. --bbchausa_verticals/083-inside-the-minds-of-the-dead