Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

hackers

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

'yan damfara

Noun

Singular
hacker

Plural
hackers

Tilo
ɗan damfara

Jam'i
'yan damfara

  1. The plural form of hacker; more than one (kind of) hacker. <> 'yan damfara, 'yan dandatsa.
    1. Hackers stole my instagram page, says Sadiya Gyale. <> 'Yan damfara sun ƙwace mani shafin Instagram, inji Sadiya Gyale [1]

    2. ‘YAN dandatsa (hackers) a jiya sun ƙara samun nasarar ƙwace wa Adam A. Zango shafin sa na Instagram [2]
Contents