Pronunciation
Noun
- (countable) If you receive an invitation, you are being asked to attend an event. <> takardar gayyata ko saƙon da ake aikawa wadanda aka gayyaci halarta wani waje.
- Synonym: invite
- An kama Ahmed Idris bayan ya ƙi amsa gayyatar da EFCC ta rinƙa aika masa
Ahmed Idris was arrested after he refused an invitation from the EFCC to appear before it --bbchausa_verticals/097_the_80bn_ngn_193m_usd_embezzlement