Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

magarya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
magarya

Jam'i
magare or magari

Singular
plum

Plural
plums

 
magarya <> plum tree

f

  1. plum tree; jujube tree; red date, cherry. <> wata bishiya mai ƙaya da ƙananan 'ya'ya jajaye masu kama da na kurna da daɗin ci idan suka bushe.
    Ka sani cewa da akwai gawasa iri-iri har 7,500, da suke da launi daga ja zuwa mai ruwan zinariya zuwa mai ruwan ɗorawa zuwa kore kuma girmansu daga wadda ta fi ’ya’yan magarya kaɗan zuwa girman manyan lemo?
    Did you know that worldwide there are some 7,500 different varieties of apples, ranging in color from red to gold to yellow to green and in size from slightly larger than a cherry to the size of a grapefruit?
  2. magaryar tiƙewa <> the point of no return.
    Allah ya bayyana tafiyar Manzon Allah har zuwa Sidratul Muntaha (Magaryar Tikewa) [1] <> Lote-Tree of the Utmost Farthest Boundary [2]

Google translation of magarya

1. lote, lote trees