Noun
- (often as a noun-modifier) A maximum is the largest or highest value or amount. <> iyaka f, baki m, maƙura, mafi yawa, mafi girma.
- The maximum number of people we can accept is 25. <> Iyakar mutanen da za mu iya ɗauka shi ne 25 kenan.
- The maximum amount you will get. <> Iyakar abun da za ka samu.
- They pay $50 a day up to a maximum of $300 per week. <> Suna biyan $50 a kowace rana har zuwa ga maƙurar dala 300 a mako-mako.
- The maximum speed of this car is 100 mph <> Maƙurar gudun motar nan mil ɗari ne
- Edmund Hillary from New Zealand and Sherpa Tenzing Norgay were the first to set their feet on the the highest point of the earth. [1] <> Edmund Hillary na kasar New Zealand da kuma Sherpa Tenzing Norgay, sune suka yi nasara kaiwa a karon farko ga maƙurar duniya. [2]