Noun
- zogale[1] ko zogalagandi f - wata bishiya da ake shukawa ko dasawa a gida ko a gona, wadda ake tsigar ganyenta ana dafawa a kwaɗanta a ci ko a yi dambu ko fate-fate ko a yi miya dh ita. <> The Moringa ovalifolia - Any of several trees, of genus Moringa, that grow in tropical and subtropical India and Africa.
- Synonyms: ben, drumstick tree and horseradish tree