- moringa leaf is zogale (ko ganyen zogale) in Hausa [1]
- wata bishiya da ake shukawa ko dasawa a gida ko a gona, wadda ake tsigar ganyenta ana dafawa a kwaɗanta a ci ko a yi dambu ko fate-fate ko a yi miya da shi.
- Synonym: zogalagandi
It’s Native Wednesday!
Moringa leaf is zogale in Hausa language. It's medicinal and also a quick meal to prepare pic.twitter.com/mifNjXwi4k— Nosak Healthcare (@nosakhealthcare) August 24, 2016