Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

rariya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
rariya

Jam'i
rariyoyi or raraiku

f

 
Ali Nuhu da Rahama Sadau na taka rawa a fim din Rariya <> A dance in a Hausa film.
  1. 'yar ƙofa a garu da aka yi daga ƙasa don ruwa ya riƙa shigewa ta ciki. kofar da aka yi a jikin kasan bango don ruwan da aka yi amfani da shi amma ba a son sa a wurin ya fice waje, musamman daga mawanki ko kuma ruwan sama.
  2. magudanar ruwa. <> a water gutter.
  3. kwararo, watau ƙaramar hanya a gari. <> a narrow path.
  4. saƙaƙƙiyar waya mai ƙananan ƙofofi da aka alkinta ana amfani da ita wajen takaɗa gari.
  5. kwano amma gindinsa siririyar waya ce mai kofofi duk jikinta don tankade gari, wato abin da ya wuce ta kofofin gari ne wanda ya kasa wucewa kuwa tsaki ne.
  6. wani lokacin kuma ba busasshen gari ake tankadewa da ita ba sai dai tace wanda aka jika shi da ruwa, kamar na yin koko
  7. indararo daga saman gini. Lafazi: Rariyar hannu = kashe kuɗin da mutum ya samu ta hanyar watsar da abin da aka saya don babu tsari. sieve.
Contents