Noun
- (uncountable) Similarity or resemblance to something else. <> abu mai kama da wani abu.
- (countable) A way in which two people or things share similitude. yadda mutane ko abubuwa biyu ke kama.
- (countable) Someone or something that closely resembles another; a duplicate or twin. <> takwara, mai kama.
- A parable or allegory. <> labari, misali, kamantacewa.
- Coin for them a similitude: Two men <> Kuma ka buga musu misãli da waɗansu maza biyu. = Kuma ka buga masu misali da wasu mutane biyu --Qur'an 18:32