Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tsawo

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Suna 1

Tilo
tsawo

Jam'i
babu (none)

m

  1. height, tallness, altitude <> dogontaka; nisan mutum idan ya miƙe tsaye; nisan abu a tsaye.
    gini mai tsawo <> a tall building
  2. daɗewa ta lokaci. <> a while; a long period of time.

Suna 2

  1. igiya tufka uku; igiyar ɗaure dabba. <> braided/twisted rope used to tie an animal.


Google translation of tsawo

Height, extension.

  1. (noun) length <> tsawo, dari; height <> tsawo; altitude <> tsawo; extension <> tsawo, ƙarin teleho, faɗi; space <> fili, tsawo, sararin sama;