Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tuba

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Verb

  1. repent (from sinning) <> daina yin saɓo da dawowa kan tafarki na gari.
  2. neman gafara daga wani <> seeking forgiveness from someone.

Suna

Tilo
tuba

Jam'i
babu (none)

Singular
repentance

Plural
repentances

m

  1. repentance <> dawowa kan hanya ta gari a daina aikata saɓo.
    Allah yana karɓar tuban wanda ya tuba. <> Allah accepts the repentance of one who repents.