Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

uncomfortable

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

rashin jin daɗin abu

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Adjective

Positive
uncomfortable

Comparative
more uncomfortable

Superlative
most uncomfortable

  1. If a piece of furniture, clothing, a room, etc. is uncomfortable, you feel uncomfortable in it (see 2.) <> abu mai tayar da zaune tsaye, rashin jin daɗi
    my shoes are uncomfortable <> bā nā̀ jîn dāɗin tākalmā̀ = tākalmàn sun cī minì ƙafā̀
    this chair is uncomfortable. <> kujḕrar nàn bâ ta dà dāɗin zamā
    The chairs looked so uncomfortable that he didn't sit down. <> Kujerun sun yi kamar za su takura masa, saboda haka, ya ƙi zama. = Kujerunnan sun yi kama da ba marasa daɗin zama, shi ya sa ma bai zauna ba.
    My shoes are uncomfortable. <> Ban jin daɗin takalma na. = Takalman sun ci mini ƙafa.
    which might raise some uncomfortable ethical questions for the farming industry [1] <> al'amarin da kan bijiro da tambayoyi masu tayar da zaune tsaye a harkar noma. [2]
  2. If you feel uncomfortable, you are hot or cold; you are not relaxed, or you feel pain or worry. <> mai takurawa, mai damu, matsatstse.
    the uncomfortable air puff <> inda iska mai takurawa ke kadawa
    The uncomfortable truth about chickens is that they are far more cognitively advanced than many people might appreciate. [3] <> Gaskiyar da ba a cika gamsuwa da ita ba, game da kaji, ita ce suna da kaifin basira fiye da yadda mutane suke zato. [4]
  3. make someone uncomfortable <> ƙuntàtā wà
    Audu makes life uncomfortable for me <> Audù yā ƙuntàtā minì

Antonyms

Related words


Google translation of uncomfortable

  1. (adjective) m <> surgical, happy, lower, believable, terrific, uncomfortable;