Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

wakilin suna

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
wakilin suna

Jam'i
wakilan suna or wakilan sunaye or waƙilan suna

Singular
pronoun

Plural
pronouns

  1. (grammar) pronoun
    1. 6:8a—Me ya sa aka yi amfani da wakilin suna “zan” da “mu” a nan?
      6:8a —Why are the pronouns “I” and “us” used here?

    2. (Zabura 23:4) Yanzu Dauda ya nuna ya shaƙu da Jehobah har yana kiransa da wakilin suna “ka.”
      (Psalm 23:4) David now speaks more intimately, addressing Jehovah with the pronoun “you.”

    3. Jam’in wakilin suna “mu” na nuna cewa wani yana tare da Jehobah.
      The plural pronoun “us” indicates that there is another person with Jehovah. [1]
Contents