(Redirected from wakilan sunaye)
Noun
- (grammar) pronoun
- 6:8a—Me ya sa aka yi amfani da wakilin suna “zan” da “mu” a nan?
6:8a —Why are the pronouns “I” and “us” used here? - (Zabura 23:4) Yanzu Dauda ya nuna ya shaƙu da Jehobah har yana kiransa da wakilin suna “ka.”
(Psalm 23:4) David now speaks more intimately, addressing Jehovah with the pronoun “you.” - Jam’in wakilin suna “mu” na nuna cewa wani yana tare da Jehobah.
The plural pronoun “us” indicates that there is another person with Jehovah. [1]
- 6:8a—Me ya sa aka yi amfani da wakilin suna “zan” da “mu” a nan?