The inclination toward wrongdoing <> Nufi na aikata mugunta
32:30) Thus, Aaron was not the only one who bore a measure of guilt for the wrongdoing. <> 32:30) Saboda haka, ba Haruna kaɗai ne ke da hakkin yin laifi ba.
Nehemiah found fault with the rich in that, using God’s Law, he reproved and rebuked them and thus exposed their wrongdoing. <> Nehemiya ya soma faɗa da mawadatan ta wajen yin amfani da Dokar Allah ya tsauta musu kuma ya fallasa laifinsu.
4:30) You really owe it to God, to your parents, and to yourself to confess any wrongdoing. <> 4:30) Kuna da hakki a gaban Allah da iyayenku, da kuma kanku ku yi ikirarin zunubanku.