Verb
Plain form |
Third person singular |
Simple past |
Past participle |
Present participle |
- The present participle of do. <> yi, gudanar da.
- What are you doing? <> Me ka ke yi?
- Doing nothing can get you into trouble. <> Rashin yin komai kan iya sa ka shiga cikin matsala.
- had a student ask her about doing a project on garlic breath. [1] <> ta ce wata dalibarta ta nemi gudanar da bincike a kan numfashi da warin tafarnuwa. [2] = ta samu dalibin da ya bukaci ta gudanar da aikin bincike kan yadda tafarnuwa ke damfaruwa a numfashi. [3]
Noun
- A doing refers to something that someone has done, a deed. <> aiki. abunda aka aikata.
- This mess is your doing. <> Wannan shiriritar aikin ka ne.
Google translation of doing
Yin.