Verb / Adverb
Noun
m
Noun 2
Jam'i |
- wani ƙwaro farin ƙwanso ko ɓawo na gidan mai rayuwa a ruwa wanda akan yi amfani da shi a madadin kuɗi a zamanin da (ya yi kama da ido).
- kuɗi <> money
- Yau na tashi ba ni da ko wuri a aljuhuna. <> Today I find myself without any money in my pockets.