Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Homophones
Pronoun
Pronoun |
- Whose is used to ask what person something belongs to. <> na wa / nawa / nawa ne? su wa? na wanene?
- Whose is this? There's no name on it. <> Wannan na wanene? Bai da suna.
- Whose coat did you take? <> Kwat ɗin wa ka ɗauka?
- Whose is used to join a relative clause about a person or thing. <> wanda, na, da, wadda
- Synonym: who
- Children whose parents smoke are more likely to smoke themselves. <> Yaran da iyayensu ke shan taba suna mafi yawancin shan tabar da kansu.
- This is a country whose language is dying. <> Wannan ƙasa ce wanda yaren ta na ɓacewa.
- The man whose gown is town. <> Mutumin da rigarsa ta yage.
- A word whose meaning he knew. <> Wata kalma wadda ya san ma'anarta.