Yadda ake faɗi (Pronunciation)
Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- Introverted, shy or unresponsive. <> mai kawaici, mai yin shiru da kunya
- Pulled back away from; remote; not easily reached. <> mai kawaici, da ƙyar ake iya magana da shi ko ita
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The past participle of withdraw. <> noƙaƙƙe, aka janye, ƙaurace / ƙauratacce, an maido, komo baya, nisance