- yin cece-kuce a kan abu, cacar baki.
- Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sanya hannu a kan kasafin kuɗin ƙasar na 2016 wanda aka yi ta cece-kuce a kansa. [1] <> Nigeria's President Muhammadu Buhari has finally signed into law a budget for 2016 after months of wrangling. [2]
- Debates, arguments, and wrangling are the norm among those who look at life in a fleshly way. <> Musu da jayayya abubuwa ne na kullum tsakanin waɗanda suke ɗaukan rayuwa a hanya ta jiki. [3]