(Redirected from wurgo)
Verb
- to throw, toss, fling <> jefa ko ya da abu.
- Jao miranda ya ci gida, sannan neymar ya wurga kwallo ta 3 a raga.
- A cewarsu ana ta wurga bambamai ta jirage masu saukar angulu. [1]
- Ya nuna ni, ita kuma ta wurgo min. <> He pointed at me then she tossed it to me.
- wujijjiga, musamman hannu.
- Soja suna wurga hannuwansu a wajen rawa.