yayyauci
m
yayyauƙa
==Adjective==
Positive |
Comparative |
Superlative |

m / f
- abu mai yauki <> 1. Slimy. Of silky softness.
yayyu
==Noun==
yazawa
== Noun == f
- bishiya mai 'ya'ya da ake sha ake kuma amfani da madarar da ake samu a ƙwallonta don zane a fuska ko a jiki, wanda idan ya bushe sai wajen ya yi baki kamar an tsaga, daidai da kashu. <> An undershrub, the acrid juice of which is used in making black lines on the face, the skin afterwards peeling off.
yazga
- izga.
yazuzzuka
==Noun==
Jam'i |

- The plural form of yaji; more than one (kind of) yaji.
- A rich man may have offered fancy bread, baked in various shapes and enhanced with wine, honey, milk, and spices. <> Wataƙila mai wadata zai iya ba da burodi mai kyau kala-kala, waɗanda aka haɗa da anab, zuma, madara da kayan ƙamshi.
ye
- ya.
yeho
- woho.
yekuwa
Yero
- Dabo.
Yesu
( Yeesù, sn., nj.,)
- lakabin da Kiristoci suke wa Annabi Isa (TASA), daidai da Almasihu.
yida
(yiîdà, fi,) cin naman wani, watau magana a kan yani mutum musamman ma idan ana yi masa gazafi ko fadarwani abu da ya yi; mis: suna ni. yifa (yifà, fi,) (i) saka abu ajiki na (fan lokaci; mis: ba nirigarna— . (ii) rufa abu na Œan lokaci; mis:
yife
(yifee) d-d ife.
yifi
(yifii, sn., nj.,) (i) rufi da aka yi da tabarma na dan lokaci. (ii) alkyabbar da aka yi amfani da ita na (fan lokaci wajen rufe sirdin doki yayin da mahayin dokin yake cikin gida yayin ziyara. (iii) d-d jalala (iv) aron riga; mis: an ba ni— yigiya (yigiyàa) d-d igiya.
Yiguda
( Yiguda) d-d lguda.
yima
(yiimàa) d-d indikya.
yimani
(yimaani) d-d yima.
yimɓu
(yim6uu) d-d yumɓu.
yimôururu
(yim6ururuu) d-d yam6ururu.
yimki
(yimkil) d-d gwaggon biri.
yimke
(yimkèe) d-d toshe.
yim-yim
(yim-yim, b-fi.,) kalma mai bayyana zubar yayyafi; mis: ana ruwa , ko yum-yum, d-d yafyaf.
yina
(yinàa) d-d yana.
yini
(yini, fi,) cinye tsawon lokaci tun safe har yamma ana yin wani abu, mis: na inajiran sa, ddyinita
yini
(yinii, sn., nj.,) (i) lokacin fitowar rana zuwa facfuwardta, d-d wuni. (ii) zuwa gidan biki ko suna da mata ke yi daga fitowar rana zuwa karshen la'asar; mis: ana -v n sunan dan Kande.
yinita
(yiniita) d-d yini.
yinye
(yînyee, fi,) gama ko kammala; mis: arF• aiki, d-d wanye.
yir
(yir, a-k.,) (i) kalma mai bayyana sirantakar abu musamman na hanya ko zane; mis: (a) 'yar hanya ce-- (b) zane (ii) d-d yur. yisi-yisi (yisii-yisil) d-d mitsi-mitsi.
yiwo
(yiwoo) d-d yi.
yiwu
(yiwu, fi,) (i) faru ko kasance; mis: ya d-d yiyu. (ii) d-d yiwo.
yiyu
(yiyu) d-d yiwu.
yizga
(yizgaa) d-d izga.
yo
(yòo, har.,) (i) ana amfani da ita wajen ba da amsar tambaya da ake (fan nuna shakkar abin; mis na gani, watau na duba in gani idan na iya. (ii) d-d wo. (iii) na'am na amsa kira.
yofi
(yòofil) d-d wofi.
yofinta
(yoofintaa) wofinta.
Yola
( Yoolà, sn., mc.,) (i) sunan babban bimin Jihar Adamawa. (ii) sunan wata unguwa a cikin bimin Kano.
yoye
(yooyèe) d-d yayye. yoyo (yòoyoo) d-d yayyo.
yu
(yùu, b-fi.,) kalma mai nuna yawan mutane da ke tukaka zuwa wani wuri mis: sun zo gaba daya don kawo (fauki yula (yuulaa, sn., mc.,) (i) ciyawar da aka dunkula aka kunna wuta don haskaka wuri, musamman a daji (ii) d-d jiniya.
Yuli
( Yuulii, sn., nj.,) watan bakwai na shekarar Nasara.
yumɓu
(yum6uu, sn., nj.,) taôo ko 6a6ôarkiyar da ake ginin tukwane da ita.
yumsur
(yùmsur) d-d yamsur. yum-yum (yum-yum) d-d yim-yim.
Yuni
(Yuunii, nj.,) watan shida na shekarar Nasara.
yunkura
(yunkùraa, o, fi,) (i) kokarta wajen tashi tsaye. (ii) motsa ko tagaza; mis: sojojinmusun gaba (iii) takura da mikar da wuya wajen son yin amfani. (iv) shirya yin wani abu; mis: na —zan tashi sai ga shiya shigo.
482