Noun
Jam'i |

f
- sorrel, spinach (alayyahu) <> tsiron da ake yin miyar taushe da ganyensa; ganyen na da ɗan tsami-tsami, kuma ana samin saɓorodo daga furenta.
- Synonym: sure
- The yakuwa leaves truly make this dish. Yakuwa has a souring, tangy taste to it which is distinct. [2]
- Amfanin wannan rana dai shine wayarwa al’umma kai wajen sanin irin muhimmiyar rawar da Masara da Kubewa da Alayyahu da kuma Yakuwa, sai bashi da masaniya ko ilimin irin kasar da
- Shugaban kwamitin kulawa da 'yan gudun hijira Alhaji Sani Zoro ya shaidawa manema labarai cewa abinci sai dai su shiga daji su tsinko yakuwa su ci.
- Ga dai abinda wasu daga cikin matan suka shaidawa Abdulwahab Mohammed shekara 4 tayi za a rabe da magirbin yakuwa idan mune masu jamaa za a gani