(Redirected from yunkuri)
- an urge, inclination
- an attempt, effort.
- It’s become so iconic that attempts to change its taste in 1985 – [3] <> Lemon ya shahara da har wani yunkuri na neman a sauya masa dandano a shekarar 1985 [4]
- When he attempted the journey again he was quickly arrested. [5] <> Lokacin da ya yi yunkurin yin balaguro sai aka yi hanzari kama shi aka tsare. [6]
- The Fairey Rotodyne was a late 1950s attempt to design the helicopter airliner. [7] <> Jirgin Fairey Rotodyne, wani yunkuri ne da aka yi a shekarun 1950 na samar da kamfanin zirga-zirgar jiragen helikwafta. [8]