Jump to content
Toggle menu
  • 26.4K articles
  • 1.2K files
  • 183 users
  • 174.9K edits
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ƙunsa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
See also ƙunshe, ƙunshi, ƙunso, and ƙunsu

Verb

  1. zuba abu a ƙyalle ko mayafi ko takarda a ƙulle.
  2. ɗaura lalle.
  3. sa garin taba a baki a ƙulla.
  4. ɗaukar ciki. <> include, incorporate, entail
    This includes belief in the Day of Judgment and what it entails...
    Wannan ya had'a da imani da ranar lahira da abin da ta ƙunsa... --Quran/2/Rijayar_Lemo_Tafsir
  5. (idiomatic) ya ƙunsa kai a ɗaki, watau ya shiga ba shiri